✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Rashin tsaro babban kalubale ne ga kasar nan – Yakowa

Gwamnan Jihar Kaduna Mista Patrick Yakowa ya bayyana rashin tsaro a matsayin babban kalubalen da ke fuskantar Najeriya inda ya nemi Musulmi su yi amfani…

Gwamnan Jihar Kaduna Mista Patrick Yakowa ya bayyana rashin tsaro a matsayin babban kalubalen da ke fuskantar Najeriya inda ya nemi Musulmi su yi amfani da watan azumin Ramadan wajen yin addu’ar samun zaman lafiya ga jihar da kasa baki daya .