✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ranar Yara Mata ta Duniya: Yadda jinin al’ada ke hana ni zuwa makaranta

Duk lokacin da al’ada ta zo min ba na zuwa ko'ina.

Wata dalibar sakandare ta ce a duk lokacin da take jinin al’ada tana zama ne wuri daya, ko makaranta ba ta iya zuwa a tsawon kwanakin.

A hirarta da Aminiya albarkacin Ranar Yara Mata ta Duniya, dalibar tare da takwarorinta sun bayyana yadda suka fara ganin jinin al’ada, halin da suka shiga da sauran abubuwan da suka biyo baya da halin da suke shiga idan ya zo musu a makaranta.