Idan aka dubi irin wannan tsari a kasashen da suka ci gaba ta fuskar jari-hujja, za a ga cewa ita dukiya mallakar mai ita ce, gwamnati na sa baki ne kurum a cikin harkar gudanar da wannan dukiya wajen tabbatar da gudanuwar dukiya ta hanyar yin doka da inganta ko kyautata hanyoyin cin riba (da kuma riba) da samar da haraji ko kudin shiga.
Nazari: Mawaki Rarara da yankan kunkurun Bala (2)
Idan aka dubi irin wannan tsari a kasashen da suka ci gaba ta fuskar jari-hujja, za a ga cewa ita dukiya mallakar mai ita ce,…