✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Zaben Shugaban Majalisa Zai Shafe Ku

Ta  wadanne hanyoyi ayyukan shugabannin majalisar ke shafar rayuwar 'yan Najeriya?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Zaben shugabannin majalisar dokoki ta kasa da za a gudanar a watan Yunin da ke tafe daya ne daga cikin batutuwan da ke daukar hanakalin ‘yan Najeriya.

Ta  wadanne hanyoyi ayyukan shugabannin majalisar ke shafar rayuwar ‘yan Najeriya?

Shirin namu na wannan lokaci ya dubi lamarin ta mahanagar masana.