✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Takara Ke Kashe Kudi A Lokacin Zabe

Shin ’yan takara da jam’iyyun siyasa na bin dokar ta kayyade kudin yakin neman zabe?

More Podcasts

Domin saukewa latsa nan

A lokutan zabe ’yan takara da jam’iyyun siyasa a Najeriya kan kashe kudaden da ba a iya tantance yawansu.  

Amma sabuwar dokar zabe ta kayyade yawan kudaden da za su kashe a lokacin yakin neman zabe.

Shin suna bin dokar?