✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Rukunin Gidaje Suka Nutse A Abuja

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Mamakon ruwan sama ya yi gyara a babban birnin tarayya Abuja ranar Juma’ar da ta gabata, inda har…

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Mamakon ruwan sama ya yi gyara a babban birnin tarayya Abuja ranar Juma’ar da ta gabata, inda har ya yi ambaliya a rukunin wadansu gidaje 116.

Ko ya ya akayi ruwan ya kutsa ya riski wadannan gidaje mallakar  kamfanin Trademore har suka nutse?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da bayanai daga bakin mazauna wurin, ya kuma jiwa ta bakin hukumar bada agajin gaugawa kan faruwar lamarin.