✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Tsadar Harkokin Zabe Ke Shafar Dimokuradiyya

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan. Lura da yadda ake kai ruwa rana a kotunan sauraron kararrakin zabe, da irin manya-manyan lauyoyin da ake…

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan.

Lura da yadda ake kai ruwa rana a kotunan sauraron kararrakin zabe, da irin manya-manyan lauyoyin da ake dauka ka san ‘yan siyasa da hukumar zabe ta kasa na kashe makudan kudade wurin gudanar da wadannan shari’o’i.

Ko ta wadanne hanyoyi wadannan kudade ke shafar dimukuradiyya da cigaban jama’a?

Saurari shirin Najeriya A Yau domin wurin da gizo ke saka.