✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Rashin Wutar Lantarki Ke Durkusar Da Sana’o’i

Masana na ganin da za a samu ingattaciyar wutar lantarki a Najeriya, to da cigaban da za a samu ya wuce misali

More Podcasts

Sana’o’i na samun koma baya a sassan Najeriya sakamakon rashin wutar lantarki.

A ’yan kwanakin nan ana yawan kokawa da yadda wutar lantarki ke ƙara tabarbarewa.

Masu sharhi na ganin da za a samu ingattaciyar wutar lantarki a Najeriya, to da cigaban da za a samu ya wuce misali.

Shirin Najeriya a Yau ya duba yadda rashin lantarki ke durkusar da kasuwanci a kasar.

Domin sauke shirin, latsa nan