✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda karewar hutun makarantu ya gigita iyaye

Zantawa da iyaye daliabai da kuma wani mai makaranta kan yadda matsin tattalin arziki ke shafar dawowar dalibai.

More Podcasts

A yayin da aka dawo karatu a makarantun firamare da sakandare a sassan Najeriya a farkon wannan makon, ko a wane irin hali  iyayen yara su ka tsinci kan su?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya zanta da iyayen, ya kuma ji ta bakin wani mai makaranta domin sanin yadda matsin tattalin arziki ke shafar dawowar dalibai.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan.