✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda Manoma Suka Ragargaji ’Yan Bindiga A Taraba

Abin da ya bai wa manoman Taraba kwarin gwiwar fatattakar ’yan bindigar da suka addabi yankunansu

More Podcasts

Domin  sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Manoma daga garuruwa akalla 30 na kananan hukumomin Gassol da Bali Jihar Taraba sun kori ’yan bindiga daga yankunansu sun koma gonakinsu kai tsaye.

Shin me ya bai wa manoman kwarin gwiwar daukar wannan mataki?

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan kokari, ya kuma ji ta bakin masanin tsaro kan abin da wannan ke nunawa a yaki da ta’addanci.