More Podcasts
A wasu sassan Arewa, mutane sun cika da farin ciki da annashuwa bayan da wutar lantarki ta dawo a yankunansu.
Yankin na Arewa dai ya tsinci kansa cikin rashin wutar lantarki na kimanin kwanaki goma bayan da babban layin dakon wutar ya durƙushe.
- NAJERIYA A YAU: “Tsadar Rayuwa Ta Sa Ba Na Iya Aikina Yadda Ya Kamata”
- DAGA LARABA: Adawar Gwamnonin Arewa da Ƙudurin Haraji: Kishin Ƙasa Ko Son Zuciya?
Shirin Najeriya A Yau zai duba tasirin dawowar lantrakin a yankin na Arewa.
Domin sauke shirin, latsa nan