An kashe mutum biyar da suke samar wa ‘yan ta’addan kayayyakin amfani, a wani kwanton ɓauna da aka yi musu da daddare.