✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Dage Zabe Ya Dagula Lissafi

Angwaye da amare sun bayyana yadda dage zaben da aka yi ya bata musu shiri

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Dage zaben gwamnoni da ’yan majalisun jihohin da hukumar INEC ta yi daga ranar 11 ga watan maris zuwa ranar 18 ya shafi rayuwar mutane da dama, ciki har da masu shirin aure.

Ko mene ne ainihin dalilan da INEC ta dage zaben da mutane da yawa suke fatan a yi a gama su ci gaba da harkokinsu?

Saurari cikakken shirin domin jin yadda wannan mataki na INEC ya shafi rayuwar jama’ar Najeriya.