✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda ake shirin kammala zaben Gwamna a Adamawa

Shin ko ya ’yan siyasa ke shirye-shiryen zaben a Adamawa?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

’Yan siyasa a Jihar Adamawa sun kara tsunduma yakin neman zabe a karo na biyu sakamakon bayyana cewa za a karasa zaben Gwamna ranar 15 ga watan Afrilu in Allah ya kai mu.

A baya dai Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ce ta ayyana zaben a matsayin wanda bai kammala ba.

Shin ko ya ’yan siyasar Adamawa ke shirye-shiryen shiga karashen zaben da ke tafe?

Shirin Najeriya A yau na wannan lokaci na tafe da karin bayani.