✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Najeriya A Yau: Yadda Abubakar Shekau ya yi kuruciyarsa

Labarin rayuwar hatsabibin shugaban Boko Haram tun yana dan karami daga bakin mahafiyarsa.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Shirin Najeriya A Yau ya binciko rayuwar shguaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau da kuruciyarsa daga bakin mahaifiyarsa da manyan garinsu.

A karshen shirin mun yi hira da masanin halayyar dan Adam domin sanin ko kuruciyar mutum nada tasiri a kan yadda zai rayu.

Ayi sauraro lafiya