More Podcasts
Domin sauke shirin latsa nan
A shirin Daga Laraba da ya gabata, mun tattauna dabi’ar bilicin, wato jeme launin fatar jiki daga baka ta koma fara.
A yau za mu ji illolin da bilicin ke haifar wa lafiyar masu yi, kuma za ku ji yadda wannan dabi’a ta bilicin ta mamaye, daga maza har mata.
Daga Laraba: Me ya sa ake bilichin?
Daga Laraba: Abin da ke sa mace ta fara neman namiji da aure