✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Tasirin kawancen NNPP da ‘Labour Party’ a zaben 2023

Shirin na yau ya yi duba a kan tasirin da kawancen zai iya yi a 2023

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Yunkurin neman jam’iyyar da za ta hana jam’iyyar APC zarcewa a mulki da kuma hana PDP dawowa kan mulki a Najeriya ya sa hankalin manazarta siyasa kallon rade-radin kawance tsakanin Jam’iyyar NNPP da Labour Party a matsayin mafita ga masu irin wancan tunani.

Amma shin da gaske ne akwai maganar kawancen?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya binciko irin tasirin da wannan kawance zai yi idar har ta tabbata.

%d bloggers like this: