✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Tarihin gwagwarmayar ‘June 12’ da manufarta a dimokuradiyyar Najeriya

Dalilin da ’yan Najeriya suke yin burus da zagayowar Ranar Dimokuradiyya a kasar

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Mene ne muhimmacin Ranar Dimokuradiyyar Najeriya da ake bikin zagayowarta a irin wannan rana ta 12 ga watan Yuni?

Shirinmu ya binciko irin nasarori da koma-baya da tsarin dimokuradiyya ya samu a Najeriya, da kuma dalilin da wasu ’yan kasar suke yin burus da zagayowar Ranar Dimokuradiyyar kasar tasu.