✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Shin Karin Kudin Ruwa Zai Hana Tsadar Kayan Masarufi?

CBN ya ce kara kudin ruwan bashin da bankuna ke bayarwa zuwa 15.5% zai rage hauhawan farashin kayayyaki a Najeriya

More Podcasts

Domin sauraron shirin kai tsaye, latsa nan

Karin kudin ruwa da Babban Bankin Najeriya (CBN) ya yi zuwa 15% ya janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin ’yan kasar, wadanda ke kukan tsadar kayan masarufi da ta addabi akasarinsu.

CBN dai ta ce ta dauki matakin ne domin magance matsalar hauhawan farashin kayayyaki  da kuma koma bayan tattalin arizki. 

Shin da gaske karin zai hana kayan masarufi tashin gwauron zabo?

Saurari shirin Najeriya A Yau domin sanin ina aka dosa.

%d bloggers like this: