More Podcasts
Domin sauraron shirin kai tsaye, latsa nan
Karin kudin ruwa da Babban Bankin Najeriya (CBN) ya yi zuwa 15% ya janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin ’yan kasar, wadanda ke kukan tsadar kayan masarufi da ta addabi akasarinsu.
CBN dai ta ce ta dauki matakin ne domin magance matsalar hauhawan farashin kayayyaki da kuma koma bayan tattalin arizki.
- NAJERIYA A YAU: Shin Rikicin Manyan Jam’iyyu Zai Amfani Masu Tasowa A Zaben 2023?
- DAGA LARABA: Tashin Hankalin Da Samari Ke Ciki Amma Suke Boyewa
Shin da gaske karin zai hana kayan masarufi tashin gwauron zabo?
Saurari shirin Najeriya A Yau domin sanin ina aka dosa.