✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Shin gwamnonin G5 za su iya hana Atiku cin zabe?

Rikicin Jam'iyyar PDP da yadda zai iya shafar takarar Atiku; ya kuma samar da bayanai masu gamsarawa.

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Shin rikicin cikin gida da yakici, yaki cinyewa a Jam’iyar PDP zai bari dan takararta na shugaban kasa, Atiku Abubakar ya kai bantensa a zaben 2023?

Ci gaba da bijire wa shugabancin jam’iyyar da wasu gwamnoninta biyar ke yi a halin yanzu ya sa a fargabar takarar tsohon mataimakin shugaban kasan  na neman shiga halin rashin tabbas.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya bi diddigin wannan batu, ya kuma samar da bayanai masu gamsarawa.