More Podcasts
’Yan Najeriya suna ci gaba da tafka muhawara a kan wanda jamiyyar haɗaka ta ADC za ta tsayar takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027.
Yayin da wasu suke ganin Atiku Abubakar yana da ɗimbin magoya baya, wasu kuwa gani suke yi shi ma Peter Obi ba kanwar lasa ba ne.
Ko me zai faru idan daya daga cikin su ya samu tikitin tsayawa takara a 2027?
- NAJERIYA A YAU: Mene ne tasirin naɗin Mataimaka na Musamman a rayuwar jama’a?
- DAGA LARABA: Cutukan Da Sinadaran Yin Burodi Ke Haifarwa
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan wannan lamari.
Domin sauke shirin, latsa nan