✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Rawar Da NNPP Ke Takawa A Dambarwar Dakatar Da Ganduje

Bayyanar wani tsagi na siyasa da ya sake dakatar da shugaban jam'iyar APC na kasa na ci gaba da daukar hankali.

More Podcasts

Dambarwar siyasa na ci gaba da daukar hankali bayan kara bullar wani tsagi da ya dakatar da Shugaban Jam’iyyar APC na Kasa, Abdullahi Ganduje.

Ana ta takaddama da zargin juna musamman tsakanin jam’iyyar da kuma gwamnati mai ci a Jihar Kano, mahaifar Ganduje.

Toh amma, wa ke wasa da hankalin wani, ko rura wutar rikicin dakatar da Ganduje a APC?

Shirin Najeriya a Yau na da karin bayani a kai.

Domin saurare cikakken shirin, latsa nan