✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Me Zai Faru Bayan Hukuncin Kotu Kan Zaɓen Kano?

Tuni dai NNPP ta yi watsi da hukuncin kotun da cewa r za ta daukaka kara

More Podcasts

Za a iya cewa bakin aƙalami ya bushe a tashin farko na zaben kujerar gwamna a Jihar Kano.

An gudanar da shari’ar da ta bai wa Nasiru Gawuna na Jam’iyar APC nasara a kan Gwamna Abba Kabir Yusuf a wani yanayi da da wasu ba su taɓa gani ba.

Shirin Najeriya a Yau ya duba me zai iya faruwa bayan wannan hukuncin.

Ku saurari cikakken shirin ta nan

%d bloggers like this: