✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Me Ya Sa Gwamnoni Ke Rige-Rigen Yin Zaben Kananan Hukumomi?

Zuwa yanzu jihohi 13 aka lissafa za su gudanar da zaben kananan hukumomi

More Podcasts

Gwamnoni da dama a Najeriya sun bayyana aniyarsu ta gudanar da zabukan kananan hukumomi kafin karshen wannan shekarar.

Zuwa yanzu jihohi 13 aka lissafa za su gudanar da zabubbukan, lamarin da wasu ke alakantawa da hukuncin Kotun Koli da ya bai wa kananan hukumomin ’yancin cin gashin kai.

Shirin Najeriya a yau zai yi bincike ne don gano gaskiyar wannan lamari.

Domin sauke shirin, latsa nan