✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda taƙaddama ta kanannaɗe siyasar ƙananan hukumomi a 2024

Duk da cewa an gudanar da zaɓen cike gurbi a wasu jihohi, zaɓen ƙananan hukumomi na cikin batutuwan da ’yan Najeriya suka fi zantawa a…

More Podcasts

Zaɓen Kananan hukumomi na cikin al’amuran da suka ɗauki hankali a fagen siyasar Najeriya a shekarar 2024.

Duk da cewa an gudanar da zaɓen cike gurbi a wasu jihohi, zaɓuɓɓukan ƙananan hukumomi na cikin batutuwan da ’yan Najeriya suka fi zantawa a kai, mai yiwuwa saboda ganin da ake yi cewa waɗannan zabukan sun fi shafar al’umma kai-tsaye.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi waiwaye a kan ƙurar da wasu daga cikin zaɓuɓɓukan kananan hukumomi suka tayar a 2024

Domin sauke shirin, latsa nan