✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Me Ya Sa Atiku ya ce ’yan Arewa su zabi dan uwansu?

Wane tasiri kalaman ’yan takara da suka tayar da kura za su yi a zaben 2023?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Furucin manyan ’yan takarar shugaban kasa a zaben Najeriya na 2023 da ke kama da na bangaranci a yakin neman zabensu sun bar baya da kura.

Shin wane tasiri kalaman za su yi a zaben 2023 ga ’yan takarar da ke neman saye zukatan masu zabe?

Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin jin yadda za ta kaya.