✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Matsalolin da ke jiran Tinubu

Ta yaya ya kamata Tinubu ya tunkari matsalolin da suka dabaibaye Najeriya

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Tun bayan bayyanar sakamakon zaben da Bola Tinubu ya lashe, masu sharhi suka fara hango wa sabon shugaban na Najeriya wadansu matsaloli da ke gabansa.

Shin ta yaya ya kamata Tinubu ya tunkari matsalolin da suka dabaibaye bangaren tattalin arziki da ilimi, da kuma tsaro?

Saurari shirin Najeriya A Yau domin jin yadda masana suka kalli matsalolin da suka dabaibaye Najeriya.