More Podcasts
Labarun da ke fitowa daga Arewacin Najeriya na nuna yadda yankin ya samu koma baya sakamakon ta’addancin Boko Haram, ’yan bindiga masu satar mutane domin karbar kudin fansa, sada suka janyo karuwar rashin aikin yi da rashin karatu a tsakanin jama’ar yankin.
Mene ne gaskiyar matsalar wannan yanki?
- NAJERIYA A YAU: Yadda Cin Ƙwai Ke Neman Gagaran ’Yan Najeriya
- “‘Yan Arewa Na Ɓata Lokacinsu A Soshiyal Midiya”
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya tattauna da masu ruwa da tsaki daga Arewacin Najeriya, ya kuma bankado gaskiyar abin da ke damun yankin a halin da ake ciki.
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan