✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Cin Ƙwai Ke Neman Gagaran ’Yan Najeriya

Kaso 80 cikin 100 na masu harkar kwai a Jihar Kano sun bar harkar, wadan da suka rage suna yi sun rage ma'aikatansa

More Podcasts

Kwai, daya daga cikin abinci mai gina jiki da ke da arha a da a Najeriya yanzu na shirin fin karfin talaka. 

Nawa a ke sayar da kwai a yankinku?

Kaso 80 cikin 100 na masu harkar kwai a Jihar Kano sun bar harkar, wadan da suka rage suna yi sun rage ma’aikatansa.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya bi diddigin tsadar kwai a Najeriya.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan