✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Ko Tasirin Jam’iyyar NNPP Da LP Zai Wanzu A Najeriya?

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Jam’iyyar Leba da NNPP sun yi rawar gani a zaben 2023 a Najeriya, idan aka yi la’akari da…

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Jam’iyyar Leba da NNPP sun yi rawar gani a zaben 2023 a Najeriya, idan aka yi la’akari da yadda manyan jamiyyun kasar ke hana sauran jam’iyyun rawar gaban hantsi a zabukan da suka gabata.

Shin wannan tasiri da wadannan jam’iyyu masu tasowa suka yi zai dore a zabuka masu zuwa?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya dubi yiwuwar dorewarsu da kuma abin da zai iya yi musu tarnaki.