✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Katobara 3 Da Buhari Ya Yi

Furucin Buhari ya tayar da kura bayan ya ce da ’yan Najeriya sun san halin da ’yan wasu kasashe ke ciki da sun gode Allah

More Podcasts


Shin me ya sa kalaman Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ke jawo ce-ce-ku-ce a tsakanin ’yan Najeriya?

A baya-bayan nan furucinsa ya bar baya da kura, bayan ya ce da ’yan Najeriya sun san halin da ’yan wasu kasashe ke ciki, da sun gode wa Allah.

A baya ya ce zai bar kasar fiye da yadda ya karbi mulkinta, daga baya kuma ya ce ya kagara ya bar mulkin kasar.

Shin yaya masana da ’yan Najeriya ke kallon wadannan furuci na Buhari da suka bar baya da kura?

Ina dalilin ce-ce-ku-ce da ake yi?