✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: “Bankuna suna Kin Karbar Tsofaffin Kudi”- Dan Kasuwa

’Yan Najeriya sun shiga wani hali bayan bankuna da wasu ’yan kasuwa sun dain karbar tsofaffin kudin da aka sauya.

More Podcasts

Domin saukewa latsa nan

’Yan Najeriya sun shiga wani hali bayan bankuna da wasu ’yan kasuwa sun dain karbar tsofaffin kudin da aka sauya.

NAJERIYA A YAU: Mun Gudu Daga Rugagenmu Saboda Ana Kashe Mu —Fulanin Taraba

DAGA LARABA: Dalilin Da Mutane Ke Karya

Me ya sa wasu mutanen da bankuna daina karbar kudin, alhali Kotun Koli ta dage lokacin haramta amfani da su?

Shirin Najeriya A Yau ya dubi al’amarin tare da masana.