✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Iyalan Wanda Sojojin Sama Suka Kashe A Funtua Na Neman Agaji

Shi me ya sa sojoji ke saurin far wa fararen hula

More Podcasts

Iyalan wanda sojojin sama suka kashe a Funtua, Jihar Katsina na neman agajin kungiyoyin kare hakkin dan Adam don kwato musu hakkin jinin mahaifinsu da sojojin suka kashe a kwanakin baya.

Shin mene ne ke sa sojoji saurin far wa fararen hula a kwanakin nan?

Shirin Najeriya A Yau ya bibiyi labarin kisan, ya kuma ji ta bakin mahukunta, da kuma bukatar iyalan mamacin