✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Najeriya A Yau: Yadda ake ciki kan zaben gobe a Anambra

INEC da IPOB sun sha ruwan rantsuwa kan zaben Gwamna a Anambra.

Domin sauke shirin latsa nan

INEC da IPOB sun sha ruwan rantsuwa a Anambra.

Shin za a yi zabe a Anambra ranar Asabar? Yaya batun dokar kar kowa ya fito da IPOB ta kafa a Jihar?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na dauke da amsoshin wadannan tambayoyin dama karin bayani akan zaben da za a yi a ranar Asabar mai zuwa.

Najeriya A Yau: Yadda jami’ai ke ‘agaza wa’ masu fasa-kwauri

Najeriya A Yau: Dalilan da ke jawo hauhawar farashin kayan masarufi

%d bloggers like this: