More Podcasts
Tun bayan da ambaliyar ruwa ya ci wasu sassan garin Mokwa al’ummar yankin suka faɗa halin neman taimako.
Duk da cewa Gwamnatin Tarayya da wasu ɗaiɗakun mutane sun tallafa wa waɗanda abin ya shafa da kuɗi da ma wasu abubuwa, amma mazauna yankin suna bayyana rashin jin daɗinsu bisa yadda al’amura ke gudana a garin.
- Najeriya A Yau: Yadda Za A Kawo Karshen Daukar Doka A Hannu A Najeriya
- DAGA LARABA: Ko Najeriya Na Da Kudin Renon Sabbin Jihohi?
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya yi nazari ne a kan halin da al’ummar Mokwa ke ciki wata guda bayan ibtila’in ambaliyar.
Domin sauke shirin, latsa nan