✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Musabbabin takaddamar siyasa a Jihar Filato

NAJERIYA A YAU: Musabbabin takaddamar siyasa a Jihar Filato

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Matakin sallamar Shugabannin Kananan Hukumomi 17 da Gwamna Caleb Mutfwang ya dauka a Jihar Filato bisa umarnin Majalisar Dokokin Jihar ya haifar da rikicin da dole sai da Rundunar ‘Yan Sanda ta shiga tsakani.

Shin dokar Najeriya ce ta yarje wa Gwamnan har ya iya daukar irin wannan matakin?

Idan babu dokar da ta ba shi hurumin yin hakan, ke nan siyasa ce? Ku biyo mu yau a shirin Najeriya A Yau domin jin yadda batun yake.