✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Ya Kamata A Rika Bada Agajin Jini

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Bada agajin jini, ko kyautar jini daya ne daga cikin ayyukan da ake kwadaitar da yi. Ko mene…

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Bada agajin jini, ko kyautar jini daya ne daga cikin ayyukan da ake kwadaitar da yi.

Ko mene ne dalilin da ya sa ake son mutane su rika bada agajin jini?

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da masu abin cewa dangane da alfanun da ke tattare da bada agajin jini.