✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Dalilin Takaddama Kan Rushe Hukumomin Raya Biranen Kaduna

Majalisar Dokokin Jihar Kaduna ta bayyana kudurin soke dokar hukumomin raya biranen jihar.

More Podcasts

Majalisar Dokokin Jihar Kaduna ta bayyana kudurin soke dokar hukumomin raya biranen jihar.

Ana ta muhawara kan wannan yunkuri, wanda ake ganin bai rasa nasaba da nuna yatsa da ke tsakanin gwamnati mai ci ba da ta Nasiru Elrufa’i wadda ta kirkiro su.

Shirin Najeriya a Yau ya fayyace dalilin wannan yunkuri da yadda hakan zai shafi cigaban kananan hukumomin.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan