✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Ba Za A Biya Wasu Ma’aikata Albashi Ba

Dagewar ma’aikaci zai sa ya samu ƙarin girma ko albashi mai tsoka, amma ’yan kwadago na ta sukar tsarin.

More Podcasts

Gwamnatin Tarayya ta ce za a bullo da tsarin auna kwazon ma’aikata ta yadda dagewar ma’aikaci zai sa ya samu karin girma ko na albashin, wato dai iya kwazonka iya albashinka.

Irin wannan yunkuri na gwamnatin tuni ma’aikata da ’yan kwadago suka fara sukan sa da tunanin wata manufa ce ta kawar da hankali.

Shin ta fannin shari’a hakan na da tasiri wajen sauke hakkin ma’aikata?

Shirin Najeriya a Yau ya tattauana kan wannan batu.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan