✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Mutuwar Sarauniyar Ingila Za Ta Sauya

Irin sauye-sauyen da za su biyo bayan mutuwar ta Sarauniyar Ingila Elizabeth II.

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Ranar litinin 19 ga Satumbar wannan shekarar ake sa ran yin jana’iazar Sarauniyar Ingila,  Elizabeth II, wadda ta mulki kasashe 15 shekara 70 da ta yi a  kan karagar mulki. 

Mutuwar Sarauniya Elizabeth II zai kawo sauye-sauye da dama a kasashen 15 da ke karkashin mulkinta, ciki har da sauyin takardun kudi a kasashen.

Saurari cikakken shirin domin sanin irin sauye-sauyen da za su biyo bayan mutuwar ta Sarauniyar.