✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Abin Da Zai Faru Da Tattalin Arzikin Najeriya…

Tsadar rayuwa sakamakon karyewar darajar Naira da tashin farashin Dala da kuma cire tallafin man fetur na ci gaba da gasa wa ’yan Najeriya aya…

More Podcasts

Tsadar rayuwa sakamakon karyewar darajar Naira da tashin farashin Dala da kuma cire tallafin man fetur na ci gaba da gasa wa ’yan Najeriya aya a hannu. 

A tunaninku mene ne zai faru da tattalin arzikin kasar nan idan aka ci gaba a haka?

Wani dan kasuwa ya bayyana mana hasashensa, kuma mun ji ta bakin wani masanin tattalin arziki. Ku biyo mu sannu a hankali.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan