More Podcasts
Jihar Neja na cikin jihohin da aka fi samun kifewar kwalekwale a Najeriya.
Haɗari na baya-bayan nan shi ne wanda ya auku a Ƙaramar Hukumar Mokwa, inda wani kwalekwale mai dauke da mutum sama da 300 ya yi alkafura.
- DAGA LARABA: Da Gaske ’Yan Arewa Ba Sa Fita Kasashen Waje?
- NAJERIYA A YAU: Me Ya Sa ’Yan Najeriya Ba Sa Shaukin Ranar Samun ’Yancin Kai?
Shirin Najeriya A Yau zai tattauna ne kan dalilan haɗɗurra irin wannan da kuma mutanen da abin ya rutsa da su.
Domin Sauke Shirin, latsa nan