Jirgin ruwan na ɗauke da fasinjoji da kuma buhunan shinkafa sama da 200 a lokacin da ya kife a tsakiyar Kogin Neja a cikin dare