✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Bambancin Kotun Zaɓen 2023 Da Na Baya

Kotun ta kori wasu ƙararraki, a yayin da jam'iyyu suka yi watsi da hukuncinta.

More Podcasts

Abubuwa da dama sun faru a kotun sauraren ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa a zamanta na jiya.

Kotun ta yi fatali da wasu ƙararrakin, a yayin da jam’iyyu suka yi watsi da hukuncinta.

A shirin Najeriya A Yau, mun duba abubuwan da suka bambanta zaman kotun da kuma hukunce-hukuncen da ta yanke waɗanda suka sha bamban da na shekarun baya.

Domin sauraren shirin , latsa nan