✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda ‘Yan IPOB Ke Shirin Hana Zabe A Kudancin Najeriya

Bin diddigin wannan batu, tare da tattaunawa da hukumar da masana domin gano bakin zaren

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Rundunar  ‘yan sandan Najeriya ta ce  ‘yan haramtacciyar kungiyar aware ta IPOB ne ke bankawa ofisoshin Hukumar Zabe Ta Najeriya INEC wuta a Kudancin Najeriya.

Shin mene ne yasa ake ci gaba da kone ofisoshin INEC a Kudancin Najeriya, kuma wane irin tasiri hakan zai yi ga yankin a zaben 2023?

Shirin Najeriya A Yau ya bi diddigin wannan batu, ya kuma tattauna da hukumar INEC da masana domin gano bakin zaren.

%d bloggers like this: