✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NACOMYO ta yi taro don hadin kai da zaman lafiya

kungiyar Matasan Musulmi ta kasa (NACOMYO) ta shirya taron wayar da kan jama’a game da bunkasa zaman lafiya tsakanin jama’ar arewacin Nijeriya don samun cikakkar…

kungiyar Matasan Musulmi ta kasa (NACOMYO) ta shirya taron wayar da kan jama’a game da bunkasa zaman lafiya tsakanin jama’ar arewacin Nijeriya don samun cikakkar kwanciyar hankali mai dorewa.