✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Mun kafa kungiyarmu don hada kan mutanenmu -Shugaban al’ummar Igbo

Shugaban kungiyar al’ummar Igbo da ke sayar da kayan lantarki a kasuwar Alaba, Mista Amarachukwu Uzor ya ce sun kafa kungiyar ne don hada kan…

Shugaban kungiyar al’ummar Igbo da ke sayar da kayan lantarki a kasuwar Alaba, Mista Amarachukwu Uzor ya ce sun kafa kungiyar ne don hada kan membobinsu ta yadda za su cimma burin da suka sa gaba.

%d bloggers like this: