✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Mu sake duba tsarin shiga kungiyar Gizagawan Zumunci

Ya ku masu karatun wannan shafi, musamman wadanda suka dade suna aiko da sakonnin bukatar shiga kungiyar Gizago (GIZAGO KULOB); to ga dama ta samu,…

Ya ku masu karatun wannan shafi, musamman wadanda suka dade suna aiko da sakonnin bukatar shiga kungiyar Gizago (GIZAGO KULOB); to ga dama ta samu, domin kuwa daga wannan makon za ku fara darjewa da rijista.