✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Me yiwuwa a kwace gasar cin kofin duniya daga katar

Sabon shugaban kwamitin kula da da’a da ladabtarwa na Hukumar kula da kwallon kafa ta duniya FIFA Micheal Garcia ya sha alwashin sake bincikar yadda…

Sabon shugaban kwamitin kula da da’a da ladabtarwa na Hukumar kula da kwallon kafa ta duniya FIFA Micheal Garcia ya sha alwashin sake bincikar yadda kasashen Rasha da katar suka samu izinin  daukar nauyin gasar cin kofin kwallon kafa na duniya